Hausa

Ya jefa kan sa cikin rijiya: Duniya ta yiwa wani tsoho mai shekaru 70 zafi

Shugaba Buhari ya sanya hannu a kan takadar da zai tabbatar da bayyana IPOB a matsayin ‘yan ta’adda

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan wani takadar sanarwa wanda zai tabbatar da bayyana kungiyar IPOB a matsayin ‘yan ta’adda a kasar..

Shugaba Buhari ya sanya hannu a kan takadar da zai tabbatar da bayyana IPOB a matsayin ‘yan ta’adda
Kiranye: Dino Melaye ya aika sabon gargadi ga hukumar zabe kan batun kiranyen da 'yan garinsu ke kokarin yi masa

Dino Melaye dai ya sake yiwa hukumar INEC mai yin zabuka a kasa kashedi kan batun jama'ar sa na sai sun yi masa kiranye ya koma kauye, shi ne dan majalisa

Kiranye: Dino Melaye ya aika sabon gargadi ga hukumar zabe kan batun kiranyen da 'yan garinsu ke kokarin yi masa
Rundunar Sojin Hadin Gwiwa Ta 114 Sunyi Nasarar Dakile Wani Harin Kwanton Bauna Da Mayakan Boko Haram Suka Kai Masu Da Safiyar Yau

Rundunar Sojin Hadin Gwuiwa Ta 114 Sunyi Nasarar Dakile Wani Harin Kwanton Bauna Da Mayakan Boko Haram Suka Kai Masu Da Sanyin Safiyar Yau A Dajin Sambisa

Rundunar Sojin Hadin Gwiwa Ta 114 Sunyi Nasarar Dakile Wani Harin Kwanton Bauna Da Mayakan Boko Haram Suka Kai Masu Da Safiyar Yau
Likitocin Hafsoshin sojin Najeriya suna duba marasa lafiya da basu magunguna kyauta a Jihar Ebonyi (Hotuna)

A halin yanzu, Likitoci da sauran jami'an aikin lafiya na Asibitin soji suna bada magani da duba marasa lafiya kyauta a harabar makarantar fraimari da ke Nwagwu

Likitocin Hafsoshin sojin Najeriya suna duba marasa lafiya da basu magunguna kyauta a Jihar Ebonyi (Hotuna)
Dan majalisan wakilai, Ado Doguwa, ya caccaki Bukola Saraki akan jawabin da yayi na sukar matakin da hukumar soji ta dauka kan IPOB

Cif wif na majalissar wakilai ya soki Dakta Bukola sarki akan maganar da yayi na cewa haramta Kungiyar IPOB da Nnamdi Kanu ya saba ka'idar dokar Najeriya

Dan majalisan wakilai, Ado Doguwa, ya caccaki Bukola Saraki akan jawabin da yayi na sukar matakin da hukumar soji ta dauka kan IPOB
Daga Hukumar INEC: Tambayoyi 21 da amsoshinsu kan batun kiranyen 'yan majalisu

Daga Hukumar INEC: Tambayoyi 21 da amsoshinsu kan batun kiranyen 'yam majalisa. Zaben dan majalisa dai ba kamar kowanne zabe yake ba, ana iya yin kiranye

Daga Hukumar INEC: Tambayoyi 21 da amsoshinsu kan batun kiranyen 'yan majalisu
Bayafra: Rundunar 'yan sanda tana tuhumar 'yan kungiyar IPOB guda 7 da kisan kai

Wata kotun majistare a Aba ta ingiza keyar wasu 'yan kungiyar IPOB zuwa kurkuku bisa ga zargin kisan kai da kona dukiyar jama'a. Wadanda ake zargi dai su 7 ne.

Bayafra: Rundunar 'yan sanda tana tuhumar 'yan kungiyar IPOB guda 7 da kisan kai
IPOB: Ana ce-ce-ku-ce tsakanin Sojoji da Majalisa

Za ku ji cewa ana ta ce-ce-ku-ce tsakanin Laftana Janar Tukur Yusuf Buratai da Sanata Bukola Saraki game da rikicin IPOB na Kungiyar Biyafara ta su Nnamdi Kanu.

IPOB: Ana ce-ce-ku-ce tsakanin Sojoji da Majalisa
Masu gudu su gudu: An kirkiro Kotun daure barayin kasar nan

Yanzu mun ji an kafa Kotu na musamman domin barayin kasar nan. Shugaban Alkalan kasar Onnoghen yace za ayi maganin masu satar kudin Jama'a a kasar nan.

Masu gudu su gudu: An kirkiro Kotun daure barayin kasar nan
Jawabin shugaba Buhari a taron UN na bogi na yawo – Fadar shugaban kasa

Gwamnatin Najeriya tace an yada rubuce rubucen karya kan jawabi da Shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar a taron Majalisan dinkin duniya a ranar Talata.

Jawabin shugaba Buhari a taron UN na bogi na yawo – Fadar shugaban kasa
'Yan Kungiyar IPOB Na Cikin Hadarin Rasa Rayuwar Su Inji Kwamishinan 'Yan Sanda

Hukumar 'yan sanda a jihar Anambra ta bayyana aniyarta ta tabbatar da haramta ayyukan kungiyar 'yan awaren IPOB. Kwamishinan 'yan sanda a jihar ta Anambra

'Yan Kungiyar IPOB Na Cikin Hadarin Rasa Rayuwar Su Inji Kwamishinan 'Yan Sanda
Goodluck Jonathan ya gargadi Buhari kuma ya soki Lai Muhammed

Tsohon shugaban kasa Jonathan ya caccaki magajin shi Muhammadu Buhari da yunkurin kara tura rundunar sojoji zuwa yankin kudu maso kudu da kudu maso yamma

Goodluck Jonathan ya gargadi Buhari kuma ya soki Lai Muhammed
Ga kwazo ga kyau: Yar Najeriya Amina Yuguda ta lashe kyautar BBC ta Komla Dumor (hoto)

Amina Yuguda mai gabatar da labarai ce a gidan talbijin na Gotel da ke Yola, inda ta gabatar da labarai da dama har da wadanda suka shafi rikicin Boko Haram.

Ga kwazo ga kyau: Yar Najeriya Amina Yuguda ta lashe kyautar BBC ta Komla Dumor (hoto)
Shelkwatan tsaro DHQ sunyi dai-dai da suka kira IPOB yan ta'adda, Inji Sagay

A ranar Litini ne shuganan kwamitin masu ba shugaban kasa shawara kan yaki da cin hanci da rashawa, Itse Sagay, ya goyi bayan DHQ wajen kiran IPOB yan ta'adda.

Shelkwatan tsaro DHQ sunyi dai-dai da suka kira IPOB yan ta'adda, Inji Sagay
Biyafra: A yau ne Buhari zai umurci sojoji su bar Jihar Abia

Rahotanni daga shafin daily post sun ce Buhari zai janye rundunar soji daga yankin Kudu maso Gabashin Najeriya bayan rahotanni da ya samu cewa rikicin ya lafa.

Biyafra: A yau ne Buhari zai umurci sojoji su bar Jihar Abia
Biyafara: Gazawarku ce ta kawo IPOB – PDP ta caccaki APC

Jam’iyyar PDP ta bukaci jam’iyyar APC da ta daina bada uzurori da daura laifi kan yan adawa da masu fafatukar kafa Biyafara da ayyukan da kungiyar ke yi.

Biyafara: Gazawarku ce ta kawo IPOB – PDP ta caccaki APC
Kotu ta daure wani tela watanni 5 bisa laifin cin amana da karya alkawari

Wata kotun tarayyar Najeriya mai matsayi na daya a unguwar Kado dake a garin Abuja babban birnin tarayyar Najeriya ta yankewa wani tela mai suna Iliyasu Isah ku

Kotu ta daure wani tela watanni 5 bisa laifin cin amana da karya alkawari
Farawa da iyawa! Shahararren dan wasan Barcelona ya tafi jinyar wata 4

Haka ma kuma dai kamar yadda muka samu shine cewa raunin da ya samu za'ayi masa tiyata be a a kasar Finland kuma zai iya shafe kimanin watanni hudu kafin ya gam

Farawa da iyawa! Shahararren dan wasan Barcelona ya tafi jinyar wata 4
Jam'iyyar APC ta bukaci karin jihohi a yankin kudu maso gabashin kasar

Jam'iyyar mai mulki ta APC a jihar Enugu ta bukaci gwamnatin tarayya ta yi karin jihohi a yankin kudu maso gabas don magance halin da ake ciki yanzu a yankin.

Jam'iyyar APC ta bukaci karin jihohi a yankin kudu maso gabashin kasar
Shugaba Buhari ya sha alwashin yakar cin hanci da har sai ta mutu

A cewar shugaban kasar, gwamnatin sa zata cika alwashin da ta dauka na kore dukkan ayyukan cin hanci da rashawa a Najeriya domin ta sanya kasar a hanyar cigaba.

Shugaba Buhari ya sha alwashin yakar cin hanci da har sai ta mutu
Wata sabuwa! Kuma, wani Ministan Buhari ya sha alwashin yin takara a zaben 2019

Ministan daga karshe ya kuma bayyana cewa yasan tabbas zai yi nasara musamman idan akayi la'akari da yadda yake gogagge kuma babban dan siyasar da yafi duk saur

Wata sabuwa! Kuma, wani Ministan Buhari ya sha alwashin yin takara a zaben 2019
Gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya ce babu wanda ya isa ya ci mutunci sa game da al'amarin IPOB

Gwamnan jihar Ekiti, Cif Ayodele Fayose yace babu wanda ya isa ya ci mutuncin sa saboda gaskiyar da ya fada ma gwamnatin tarayya game da matakan da ta dauka aka

Gwamnan jihar Ekiti Ayo Fayose ya ce babu wanda ya isa ya ci mutunci sa game da al'amarin IPOB
NAIJ.com
Mailfire view pixel