• 440

    USD/NGN

Hausa

Jomo da matarsa Achola Ngobi sun halarci bukin shagalin ne a ranar Asabar, 18 ga watan Fabrairu.

TURKASHI: Babban yaron shugaban kasa ya tafi shagalin cashewa (Hotuna)
Karya kuke! Martanin Sojin Najeriya zuwa ga kungiyar kare hakkin bil'adama

Rahotan kungiyar Amnesty International mai rajin kare hakkin bil Adama ta fitar ya nuna cewa sojojin Najeriya na yin kisan gilla ga ‘yan kasar a shiyyar Arewa

Karya kuke! Martanin Sojin Najeriya zuwa ga kungiyar kare hakkin bil'adama
Yan Najeriya zasu biya kudin caji mai yawa lokacin ajiya da kuma cire kudi a banki

Gwamnatin tarayya ta fito da wani sabuwar manufa na yin cajin wasu kudade akan kowane mutum da kuma kamfanoni kan ajiya da kuma karban kudi a bankuna.

Yan Najeriya zasu biya kudin caji mai yawa lokacin ajiya da kuma cire kudi a banki
Kasar Kamaru ta kori 'yan Najeriya sama da 500

Kasar Kamaru ta kori 'yan Najeriya sama da 500.Bincike ya nuna cewa sama da 61,000 yan gudun hijira Najeriyar ne ke zaune a sansanin yan gudun hijira.

Kasar Kamaru ta kori 'yan Najeriya sama da 500
Wata mata ta kona mijin ta saboda yayi mata kishiya

Labari mai kama da almara da ya faru a garin Jos dake arewacin Najeriya ya jefa kowa cikin rudani inda wata mata mai suna Hafsat ta kona mijinta saboda kishi.

Wata mata ta kona mijin ta saboda yayi mata kishiya
Zabe a Gombe: Ba zamuyi amfani da na'urar tantancewa ba - Gwamnati

Ya kara da cewa kamar yadda jama’a ke ta kira cewa a yi amfani da na'urar tantance katin zabe ta “Card Reader” Mr Lubo, ya ce abinda aka saba amfani da shi a ji

Zabe a Gombe: Ba zamuyi amfani da na'urar tantancewa ba - Gwamnati
Ka fita daga sakatariyar PDP na kasa ko ... - Makarfi ya gargadi Sheriff

Sanata Ahmed Makarfi ya gargadi Ali Modu Sheriff da kuma hukumonin tsaro domin kauce wa sabuwar rikici ganin yadda Shariff ya tilasta shiga sakatariyar jam'iyya

Ka fita daga sakatariyar PDP na kasa ko ... - Makarfi ya gargadi Sheriff
Kungiyar kiristoci ta yaba wa Buhari saboda ya ba Osinbanjo mulki

Yace kowa ya kwantar da hankalinsa domin Buhari yayi abinda ya kamata na mika wa mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo ragamar mulkin Najeriya zuwa har ya dawo

Kungiyar kiristoci ta yaba wa Buhari saboda ya ba Osinbanjo mulki
Rikicin PDP: Bangaren Makarfi sun bukaci yan sanda suyi wa bangaren Sherif wannan abun

Yace bangarensa sun dauka cewa Ali Sheriff zai jira har sai an yanke hukuncin karar da suka shigar kotun koli tukuna kafin ya fara tunanin ko zai koma jam’iyyar

Rikicin PDP: Bangaren Makarfi sun bukaci yan sanda suyi wa bangaren Sherif wannan abun
Darajar dala na ci gaba da rugujewa (Ga sabon farashin)

Wani masanin tattalin arziki a Najeriyar Abubakar Aliyu, ya ce abin bai zo da mamaki ba, kuma idan har matakin bankin ya dore to lallai za a samu sauki sosai.

Darajar dala na ci gaba da rugujewa (Ga sabon farashin)
DA DUMI-DUMI: Sako daga Likitan Buhari

DA DUMI-DUMI: Sako daga Likitan Buhari

Haka zalika da aka tambayeshi shawarar da zai ba shi shugaba Buharin sai ya kada baki yace: " Shawarar da zan bashi shine ya daure yabi umurnin likitocin sa".

DA DUMI-DUMI: Sako daga Likitan Buhari
Hukumar sojin sama ta tayar da maboyar Boko Haram a Borno (BIDIYO)

Hukumar sojin sama sun kuma yi wani nasara gurin yaki da yan ta’addan Boko Haram kamar yadda sabon aikin da sukayi ya karar da wasu yan kungiyar Boko Haram.

Hukumar sojin sama ta tayar da maboyar Boko Haram a Borno (BIDIYO)
Malami ya fada ma Sanusi: kudirinka a kan Karin aure zai keta dokar Al-Qur’ani

Aminu Daurawa, shugaban kungiyar Hisbah ta jihar Kano, wani jami’in dan sandan musulunci yace Allah ya bayyana yadda matsayin aure yake a Al-Qur’ani mai girma.

Malami ya fada ma Sanusi: kudirinka a kan Karin aure zai keta dokar Al-Qur’ani
Wani mutumi yayi abun al’ajabi ga Almajirai a wani gurin wanke mota a Maiduguri (kalli hoto)

Al’umman gari na kula dasu ta fanni daban-daban. Wasu na daukan su sannan su basu kulawa ta musamman. Wasu kuma na basu sadaka da abinci a duk lokacin da akwai.

Wani mutumi yayi abun al’ajabi ga Almajirai a wani gurin wanke mota a Maiduguri (kalli hoto)
Shugaba Buhari da Osinbajo dalilai 4 su biyu daga garesu kamar tagwaye

Wasu mutane daga duk yanki a Najeriya suna fada cewa basu san bambanci tsakanin shugaban kasa Muhammadu Buhari da Yemi Osinbajo musamman kan yaki da rashawa.

Shugaba Buhari da Osinbajo dalilai 4 su biyu daga garesu kamar tagwaye
Asibitin Aminu Kano ta samu nasarar yin tiyatan gyaran zuciya

Asibitin koyarwa na Aminu Kano da ke jihar Kano ta samu nasarar gudanar da wata tiyatan canjin zuciya wa wani dattijo dan shekara 87 Shehu Bashir-Nababa.

Asibitin Aminu Kano ta samu nasarar yin tiyatan gyaran zuciya
Rikicin shugabanci sakanin Boko Haram: Shekau ya kashe kakakinsa

Ainihin shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, ya amince da kisan kakakin bangaren kungiyar kan wani makirci hambarar da shi, yadda ya ce a cikin wani sauti.

Rikicin shugabanci sakanin Boko Haram: Shekau ya kashe kakakinsa
Yan bindiga sun hallaka soji 15 a kasar Nijar

Yan bindiga sun hallaka sojin kasar Nijar 15 a yau Juma’a 24 ga watan Fabrairu, kuma soji 19 sun jikkata. Harin ya faru ne kusada iyakan kasar Mali da Nijar.

Yan bindiga sun hallaka soji 15 a kasar Nijar
Shugaban ƙasar Afirka ta kudu yayi tofin Allah tsine kan masu cin zarafin baƙi a kasar

dayawa cikin baki mazauna kasar nan mutane ne masu bin doka da ka’ida, kuma suna taimaka ma tattalin arzikin kasar nan, don haka bai dace a dinga yi musu zargin

Shugaban ƙasar Afirka ta kudu yayi tofin Allah tsine kan masu cin zarafin baƙi a kasar
YANZU-YANZU: Naira ta kara daraja a yau, ta kwana a N460

Kudin Najeriya Nera ta kara daraja a kasuwan bayan fagge a yau Juma’a, 24 ga watan Fabrairu inda ta tashi zuwa N460 da dalar Amurka.Kudin ta kara darajazuwa 56

YANZU-YANZU: Naira ta kara daraja a yau, ta kwana a N460
Wani mugun ciwo ya dawo Najeriya

Wani mugun ciwo ya dawo Najeriya

Mugun cutar nan da aka sani LASSA ta dawo gari yanzu haka har ta aika wasu bayin Allah Lahira. Kamar dai yadda aka sani dabbobi irin su bera ne ke kawo zazzabin

Wani mugun ciwo ya dawo Najeriya
Allah ya karɓa: ƙananan yara a garin Daura sunyi ma shugaba Buhari addu’ar samun lafiya

A irin haka ne daliban makarantar firamari ta Bawo dake garin Daura suna yi ma shugaban kasa Muhammadu Buhari addu’ar samun lafiya daga dukkanin abin dake damun

Allah ya karɓa: ƙananan yara a garin Daura sunyi ma shugaba Buhari addu’ar samun lafiya
Ashe ba za ayi zabe ba a 2019

Ashe ba za ayi zabe ba a 2019

Femi Fani-Kayode yace ba za a gudanar da zabe ba a kasar nan a shekarar 2019. Ko dai me zai hana a gudanar da zaben shekarar 2019, sai ace Oho sai FFKya sani.

Ashe ba za ayi zabe ba a 2019
Yanzu yanzu: Hukumar EFCC ta kwato motoci 17 daga tsohon shugaban hukumar Kwastam (HOTUNA)
3 days ago 12934
Yanzu yanzu: Hukumar EFCC ta kwato motoci 17 daga tsohon shugaban hukumar Kwastam (HOTUNA)
Wadanda ke kewaye da Buhari ne zasu hallaka Najeriya – Junaid Mohammed
3 days ago 7356
Wadanda ke kewaye da Buhari ne zasu hallaka Najeriya – Junaid Mohammed
Mailfire view pixel