• 363

    USD/NGN

An tsinci gawa a Imo, babu kai da nono

An tsinci gawa a Imo, babu kai da nono

Abun bakin ciki da tsoro ya afku a Okpla/Amaruru a Iho, karamar hukumar Ikeduru dake jihar Imo bayan an tsinci gawar wata matashiyar budurwa.

An tsinci gawar ne a wani daji dake kewayen hanyar Amaruru/Okpala a ranar Alhamis, 5 ga watan Janairu.

Gawar yarinyar ya rigada ya fara rubewa yayinda aka cire wasu sassa na jikinta kamar su kai, nono da kuma gabanta.

KU KARANTA KUMA: Gawa ta ki rami: Akwatin gawa ta karye, gawa ya faɗo

Hukumar yan sanda da sauran hukumomin tsaro sun bude shafin bincike cikin abunda ya haddasa mutuwar matashiyar yarinyar.

Kalli hotuna a kasa:

An tsinci gawa a Imo, babu kai da nono

An tsinci gawa a Imo, babu kai da nono

An kama wani mutumi mai karyan hauka a hanyar Utagbaunor/Umukwata, karamar hukumar Ukwani dake jihar Delta.

A cewar wani mai amfani da shafin Facebook Ossai Ovie Success, an kama shi ne a lokacin da yake kokarin sace yara biyu. Ance harma ya kusa kashe daya daga cikin yaran, kafin a kawo agaji.

ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

An gurfanar da ma'akacin makaranta saboda satan N340,000

An gurfanar da ma'akacin makaranta saboda satan N340,000

An gurfanar da ma'akacin makaranta saboda satan N340,000
NAIJ.com
Mailfire view pixel