Mahaifin matar Mikel Obi ya kwanta dama

Mahaifin matar Mikel Obi ya kwanta dama

Uban matar Mikel Obi, Mista Diyachenko ya rasu, matar, Olga da kanta ne ta daura hoton mahaifin nata yayin dayake raye, don yi mai ta’aziya.

Mahaifin matar Mikel Obi ya kwanta dama

Mikel da matarsa da mahaifinta

Olga tayi ma hoton taken “muna jimamin ka baba, kayi mana dukkan alheri. Ka kasance aboki, Uba, miji da kuma kaka mai dadin zama.”

KU KARANTA:Tijjani Babangida ya shawarci Iheancho daya tafi sojan haya wata ƙungiya

Olga ta cigaba da kwarara ma mahaifin nata addu’a inda ta karkare da ‘ka huta da lafiya.’.

Rahotanni sun bayyana cewar shima Mikel Obi yana cikin mawuyacin hali a yanzu sakamakon mutuwar sirikin nasa, saboda tsananin shakuwarsu.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
An sake kwatawa: An cigaba da kai hare hare a jihar Filato – Inji Yansanda

An sake kwatawa: An cigaba da kai hare hare a jihar Filato – Inji Yansanda

An sake kwatawa: An cigaba da kai hare hare a jihar Filato – Inji Yansanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel