Ni cikekin dan asalin Biafara ne – Charly Boy

Ni cikekin dan asalin Biafara ne – Charly Boy

Charles Oputa ya furta a wata bayyani sa cewa duk kokarin samu yancin kasar Biafara wata ha’inci ne.

Ni cikekin dan asalin Biafara ne

Charly Boy

Kwararen dan mawaki Charles Oputa wanda aka sani da suna Charly Boy ya yi bayyani kan gwagwarmayar matasan kabila igbo a yanki ke yi dan samu yancin kasar Biafara, ya ce wata yaudara ce kwai.

A wata bayyanin sa Charly Boy ya ce ba shugaba Muhammadu Buhari da kuma Yorubawa ko Hausawa ne matsalar ‘yan kabila Igbo ba. Wadannan mutane ba su da wata alaka da matsalolin da yankin ke fuskanta yanzu.

KU KARANTA KUMA: An yi wa mutanen mu ma barna – Miyetti Allah

Charly Boy ya sake jaddada cewa babu shaka shi kam cikenkin dan asalin Biafara ne a kowani lokaci. Ya ce shugabanin yankin kudu maso gabas ne babban kalu bale da ke fuskantan yankin.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto
NAIJ.com
Mailfire view pixel