Majalisan wakilai sun bada shawara ayi binciken ministocin Jonathan 3 akan $470million

Majalisan wakilai sun bada shawara ayi binciken ministocin Jonathan 3 akan $470million

- Majalisan wakilan tarayya ta bayar da shawara cewa ayi binciken ministoci 3 cikin ministocib gwamnatin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan

- Kwamitin tace na'urar CCTV 40 cikin 1000 da aka bada kwangila kawai keyi

- Majalisan tace ya kamata a gudanar da bincike akansh kuma su bada lissafi kan yadda suka kashe kudin

Majalisan wakilai sun bada shawara ayi binciken ministocin Jonathan 3 akan $470million

Majalisan wakilai sun bada shawara ayi binciken ministocin Jonathan 3 akan $470million

Tsaffin ministocin sune Alhaji Adamu Waziri, Navy Captain Caleb Olubolade da Alhaji Jelili Adesiyan da wani tsohon sakataren ma'aikatar Hukumar yan sanda.

KU KARANTA: Gwamnan jihar Kogi yayi barazana ga fursunoni

Jaridar Dailypost ta bada rahoton cewa majalisan wakilan tarayya tace za'a tattauna akan wamnan batu a mako mai zuwa.

Kwamitin karkashin Hon. Ahmed Yerima, yace cikin na'urar 1000 da akace za'a sanya a Abuja, 40 ne kawai suke aiki, duk da cewan an bayar da kwangilan a shekarar 2008.

Kwamitin ta bada shawaran cewa a binciki tsaffin ministocin da ma'aikatar Hukumar yan sanda akan cigaba da aiki da gyaran na'urar da kuma kula da shi.

Kana kuma sun yarda da cewa an damke Mr. James Obeigbu da laifin kin sakin N3billion domin yin aikin da kuma kula, kana kuma kamfanin ZTE Nig. Ltd, da aka baiwa kwangilan su dawo da kudin.

Source: Hausa.naij.com

Related news
Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da Senata Misau a kotu bisa zarginsa da yada karerayi kan Sifeta Janar Idris

Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da Senata Misau a kotu bisa zarginsa da yada karerayi kan Sifeta Janar Idris

Labari da duminsa: Sanata Misau ya gurfana gaban kotu bisa zargin da ya jefa kan Sifeta Janar na 'yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel