367

USD/NGN

‘Yan zanga-zanga sun mamaye babban bankin Najeriya CBN ( Hotuna)

A yau ne Juma’a, 27 ga watan Junairu, yan Najeriya suka waye gari da sakonnin shiryayyen zanga-zanga a babban bankin Najeriya CBN.

‘Yan zanga-zanga sun mamaye babban bankin Najeriya CBN ( Hotuna)

‘Yan zanga-zanga sun mamaye babban bankin Najeriya CBN ( Hotuna)

Wadanda suka shirya zanga-zangan sunce suna wannan zanga-zanga ne saboda mawuyacin tsawallawanda akayiwa canji wanda babban bankin tayi.

‘Yan zanga-zanga sun mamaye babban bankin Najeriya CBN ( Hotuna)

‘Yan zanga-zanga sun mamaye babban bankin Najeriya CBN ( Hotuna)

Wadanda suka shirya zanga-zangan sunce: “Yaku yan Najeriya, muna gayyatar ku mu cika CBN da safiyar nan misalin karfe 8:30 na safe a gaban gidan saukar bakin Nicon Luxury Hotel, Area 11 Abuja."

‘Yan zanga-zanga sun mamaye babban bankin Najeriya CBN ( Hotuna)

‘Yan zanga-zanga sun mamaye babban bankin Najeriya CBN ( Hotuna)

‘Yan zanga-zanga sun mamaye babban bankin Najeriya CBN ( Hotuna)

‘Yan zanga-zanga sun mamaye babban bankin Najeriya CBN ( Hotuna)

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa kan hadin kan Najeriya

Ojukwu ya gaskata maganar Buhari na ganawa da mahaifinsa
NAIJ.com
Mailfire view pixel