‘Yan Boko Haram sun kai hari barikin Soji, sun hallaka soji 3

‘Yan Boko Haram sun kai hari barikin Soji, sun hallaka soji 3

Yan kungiyar tada kayar baya ta Boko Haram sun kai wata mumunan hari kauyen Kamuya a karamar hukumar Biu na jihar Borno inda suka fitittiki soji daga baya kuma suka sace muggan makamai.

‘Yan Boko Haram sun kai hari barikin Soji, sun hallaka soji 3

‘Yan Boko Haram sun kai hari barikin Soji, sun hallaka soji 3

“An samu wata mumunan hari mazaunin soji a Kmauya a ranan Laraba. Yan ta’addan sun samu nasara wajen fitittikan sojin daga inda suke zaune, bayan haka kuma, sun kai farmaki barikin inda suka kwashe makamai.

KU KARANTA: Kungiyar likitoci na fuskantar karancin ma'aikata

“An tattaro cewa soji 3 ne suka rasa rayukansu a wannan hari ,kuma sun bankawa barikin wuta gaba daya.” An ruwaito.

Kauyen Kamuya na da kilomita 6 ga garin Buratai, mahaifar shugaban rundunar sojin kasa,Laftanan Janar Tukur Y Buratai.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Gwamanoni 17 na yankin Kudancin Najeriya sun gana a jihar Legas

Gwamanoni 17 na yankin Kudancin Najeriya sun gana a jihar Legas

Gwamanoni 17 na yankin Kudancin Najeriya sun gana a jihar Legas
NAIJ.com
Mailfire view pixel