Shugaban kasa Buhari zai dawo a ranar 6 ga watan Fabrairu – Femi Adesina

Shugaban kasa Buhari zai dawo a ranar 6 ga watan Fabrairu – Femi Adesina

- An sanar da ranar da shugaban kasa Muhammadu Buhari zai dawo

- Mai ba shugaban kasa shawara a kafofin watsa labarai, Femi Adesina ne ya bayyana hakan

- Adesina ya yi furucin ne a lokacin wani hira tare da Television Continental (TVC)

Shugaban kasa Buhari zai dawo a ranar 6 ga watan Fabrairu – Femi Adesina

Shugaban kasa Buhari zai dawo a ranar 6 ga watan Fabrairu – Femi Adesina

Mai ba shugaban kasa shawara a kafofin watsa labarai, Femi Adesina, ya bayyana ranar dawowar shugaban kasa Muhammadu Buhari.

KU KARANTA KUMA: Dalilin da yasa Buhari ba zai iya magance matsalar Najeriya ba – Balarabe Musa yayi magana

Adesina yayi sanarwan ne a ranar Juma’a, 27 ga watan Janairu a lokacin wani hira da Television Continental (TVC).

Adeshina ya bayyana tashin hankali da ake ciki kan lafiyar shugaban kasa a matsayin “mara muhimmanci” ya kara da cewa shugaban kasa na cikin koshin Lafiya.

Ya kuma bayyana cewa ana sa ran dawowar shugaban kasa Buhari cikin kasar a ranar Litinin, 6 ga watan Fabrairu.

Source: Hausa.naij.com

Related news
Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto

Sabuwar rundunar sojoji ta 8 ta fara aiki gadan-gadan a jihar Sokoto
NAIJ.com
Mailfire view pixel