Buhari zai iya tsawon rai fiye da masu fatan mutuwarsa - Oshiomole

Buhari zai iya tsawon rai fiye da masu fatan mutuwarsa - Oshiomole

- Kwamred Adams Oshiomole yayi gargadi ga masu yada jita-jitan shugaba Muhammadu Buhari

- Game da cewarsa, da yiwuwan shugaban kasan ya dade a duniya fiye da masu yada jita-jita

- Yace irin wadannan jita-jita na nuna cewa Buhari zaiyi tsawon rai

Buhari zai iya tsawon rai fiye da masu fatan mutuwarsa- Oshiomole

Buhari zai iya tsawon rai fiye da masu fatan mutuwarsa - Oshiomole

Tsohon gwamnan jihar Edo, Kwamred Adams Oshiomole yay imanin cewa shugaba Muhammadu Buhari zai yi tsawon rai fiye da masu yada jita-jitansa.

Game da cewar jaridar Vanguard, tsohon gwamnan jihar ya bayyana hakan ne lokacin zabe a mazabar Etsako ranan asabar, 28 ga watan Junairu. Yace irin wadannan jita-jita na nuna cewa Buhari zaiyi tsawon rai.

KU KARANTA: Jiragen da aka kwace na jihar Ribas ne - Wike

Yace: “Idan likitocin Najeriya sun fadama cewa ga je domin jinya, shin way a isa ya dinga maka maganganu harda shugaban kasanmu ne za’a hana hakkinsa na jinya? Wannan shirme kawai suke fada.

“Yanada hakkin ya nemi hutu kuma mun ga shugaban kasar Amurka yaje Camp David domin hutu. Munga Cameron a hoto sanye da kananan kaya da matarsa a kasar Spain. Idan ku yan jarida baku zuwa hutu laifin kune saboda kun ki karba hakkin ku.”

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari

Dalilin da ya sa mu ke shirin karbo sabon bashi Inji Gwamnatin Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel