‘Yan bindiga sun hallaka mutane 5 a inda suka bude wa wata masallaci wuta

‘Yan bindiga sun hallaka mutane 5 a inda suka bude wa wata masallaci wuta

'Yan bindiga dadi sun bude wuta ga jama’ar masallacin birnin Quebec a inda suka hallaka fiye da mutane 5.

‘Yan bindiga

Fiye da mutane 5 aka kashe a ranar Lahadi, 29 ga watan Janairu a lokacin da wasu 'yan bindiga suka kai hari a masallacin birnin Quebec a lokacin sallan magrib.

Jaridar Reuters ta rahoton cewa Shugaban masallacin ya shaidawa manema labarai a ranar Lahadi cewa, harin ta girgiza mazauna birnin Kanad.

Har ila yau, wani da aka ambata a shaidar yana cewa mutane 3 'yan bindigar sun bude wuta ga kimanin mutane 40 da ke ibada a wannan lokacin a cikin masallacin birnin Quebec.

Karin bayyani jim kadan.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Sabon rahoto ya nuna shugaba Buhari na aiki kan tattalin arziki, sai dai talaka dai baya ji a jika

Sabon rahoto ya nuna shugaba Buhari na aiki kan tattalin arziki, sai dai talaka dai baya ji a jika

Sabon rahoto ya nuna shugaba Buhari na aiki kan tattalin arziki, sai dai talaka dai baya ji a jika
NAIJ.com
Mailfire view pixel