LABARI DA DUMI-DUMI: Sa a hana shugaban kasar Amurka shiga Birtaniya

LABARI DA DUMI-DUMI: Sa a hana shugaban kasar Amurka shiga Birtaniya

Fiye da mutane miliyan daya suka sa hannu a kan wata takarda wada za ta hana Trump daga tafiya zuwa Birtaniya.

LABARI DA DUMI-DUMI

Yin ibada

Kimanin fiye da mutane miliyan daya sun sanya hannu kan wata takardar neman su hana sabon shugaban kasar Amurka Donald Trump daga tafiya zuwa Birtaniya.

KU KARANTA KUMA: Bayan hana musulmai shiga Amurka, sojan ta daya ya mutu

Wata jaridar Birtaniya "Independent UK" ta rahoton cewa fiye da mutane miliyan daya suka sa hannu ga takardar a ranar Litinin, 30 ga watan Janairu, kwanaki kadan bayan shugaba Donal Trump ya sanya wata doka na hana al’ummar Musulmi shiga kasar Amirka.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Gwamnatin Shugaba Buhari ta maido wani da Hukumar EFCC ke nema Ofis a boye

Gwamnatin Shugaba Buhari ta maido wani da Hukumar EFCC ke nema Ofis a boye

Gwamnatin Shugaba Buhari ta dawo da wanda EFCC ke nema ruwa a jallo Ofis a boye
NAIJ.com
Mailfire view pixel