Wuya ko da magani; Fasto yayi kokarin kashe kansa a kurkuku

Wuya ko da magani; Fasto yayi kokarin kashe kansa a kurkuku

Wani fasto dan shekara 46 mai suna Joseph Afolayan, yayi kokarin kashe kansa a kurkukun yan sanda bayan an tsare shi bisa laifin damfarar jama’a a jihar Ogun.

Wuya ko da magani; Fasto yayi kokarin kashe kansa a kurkuku

Wuya ko da magani; Fasto yayi kokarin kashe kansa a kurkuku

Jaridar Punch ta bada rahoton cewa fasto Joseph Afolayan, na cociin Freed Zone Church a garin Ijebu Ode jihar Ogun.

KU KARANTA: Kasashen duniya sun farawa Trump martani

Olanrewaju da faston sun damfari wani Mathew Odeyeye kudi N450,000 kuma faston ya arce bayan sunyi damfaran. Mathew ya kai karan wannan abu ofishin yan sanda kuma aka damke Olanrewaju lokacin da faston ya gudu. Domin kama faston, hukumar yan sanda sun ce Olanrewaju ya kira faston da sunan cewa ya zo ya amshi sauran N150,000 domin tafiyar da kaya. A lokacin ne aka samu daman damke shi.

An bada rahoton cewa faston yayi kokarin kashe kansa a kurkukun yan sanda saboda kunyan zargin da ake masa. An gurfanar da shi a gabankotun majistaren a ke Osogbo bayan yayi kokarin hallaka kansa. An tuhumeshi da laifin sata, damfara da kuma kokarin kashe kansa.

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da Senata Misau a kotu bisa zarginsa da yada karerayi kan Sifeta Janar Idris

Gwamnatin Tarayya ta gurfanar da Senata Misau a kotu bisa zarginsa da yada karerayi kan Sifeta Janar Idris

Labari da duminsa: Sanata Misau ya gurfana gaban kotu bisa zargin da ya jefa kan Sifeta Janar na 'yan sanda
NAIJ.com
Mailfire view pixel