Mafarauci ya harbe uwargidansa, sirikarshi da fasto a jihar Benuwe

Mafarauci ya harbe uwargidansa, sirikarshi da fasto a jihar Benuwe

-An damke wani mafarauci da laifin harben yan gidansa harda wani fasto

Mafarauci ya harbe uwargidansa, sirikarshi da fasto a jihar Benuwe

Mafarauci ya harbe uwargidansa, sirikarshi da fasto a jihar Benuwe

Game da cewan rahotanni,an damke mafaraucin mai suna Jerome Adoko,ne bayan ya harbe matarsa ,sirikarsa da kuma fasto.

KU KARANTA: Babban hadimin Saraki yayi murabus

Jerome Adoko, wanda dan asalin Iwewe-Ichama ne da ke karamar hukumar Okpokwu a jihar Benuwe,ya hallaka uwargidarsa, Mrs Regina Adoko, yayinda sirikarsa Esther Edoga,da fasto Eze Udoh, suna jinya a asibiti.

Game da cewar Punch Metro, mijin da matarsa sun kasance suna fada kan wani fili,yayinda Jerome yana ikirarin cewa filinsa ne duk da cewa tare da matarsa Regina ya hada kudi suka sayi filin.

Sun fara zama lafiya kuma kafin wata ranan Jerome ya dawo gida ya fuskanci uwargidansa da cewa shin meyasa ta dafa wani dabbab da ya farauto ba tare da izininsa ba.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naij.com

Related news
Ciyo bashin dala miliyan 350: Yan Mata da Mata sun yi zanga zanga a Kaduna

Ciyo bashin dala miliyan 350: Yan Mata da Mata sun yi zanga zanga a Kaduna

Ciyo bashin dala miliyan 350: Yan Mata da Mata sun yi zanga zanga a Kaduna
NAIJ.com
Mailfire view pixel