• 375

    USD/NGN

Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna

Wato gamayyar kungiyoyin fafutuka suna gudanar da zanga-zanga yanzu a birnin tarayya Abuja, inda suke addu’a da mara goyon aya ga shugaba Muhammadu Buhari.

Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna

Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna

Kwanakin baya, an samu jita-jitan cewa shugaba Muhammadu Buhari ya tafi jinya ne kasar Ingila ba wai hutu ba. Daga baya kuma aka fara yadawa cewa ai yayi wafati.

Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna

Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna

A ranan Lahadi, 29 ga watan Junairu,an saki sabbin hotunan shugaba Buhari tare da uwargidansa ,Aisha Buhari, wanda ya nuna cewa yana nan da ransa.

Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna

Buhari bai mutu ba; wasu magoya bayan Buhari suna zanga-zangar soyayya a Abuja- Kalli hotuna

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da Litinin a matsayin ranar hutu

Gwamnatin Tarayya ta kaddamar da Litinin a matsayin ranar hutu
NAIJ.com
Mailfire view pixel