INALILLAHI WAINAILAIHI RAJIHUN: Allah ya wa kwamishinan 'yan sandan jihar Ribas rasuwa

INALILLAHI WAINAILAIHI RAJIHUN: Allah ya wa kwamishinan 'yan sandan jihar Ribas rasuwa

Allah ya wa kwamishinan 'yan sandan jihar Ribas rasuwa a safiyar yau, Talata, 31 ga watan Janairu.

INALILLAHI WAINAILAIHI RAJIHUN

Jaridar Punch ta rahoto cewa Allah ya wa Kwamishinan 'yan sandan jihar Ribas Francis Bolaji Odesanya rasuwa .

Allah ya wa Kwamishinan rasuwa ne safiyar yau ranar Talata, 31 ga watan Janairu a wata asibiti a kasar waje bayan wata taƙaitaccen rashin lafiya.

KU KARANTA KUMA: ‘Yan bindiga sun hallaka mutane 5 a inda suka bude wa wata masallaci wuta

Karin bayani a nan kadan.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Labari da duminsa: Sanata Misau ya gurfana gaban kotu bisa zargin da ya jefa kan Sifeta Janar na 'yan sanda

NAIJ.com
Mailfire view pixel