366

USD/NGN

An fara taron nuna rashin amincewa da gwamnatin shugaba Buhari (HOTUNA)

An fara taron nuna rashin amincewa da gwamnatin shugaba Buhari (HOTUNA)

‘Yan Najeriya sun fara taruwa a babban filin wasa na kasa daya daga cikin wuraren zanga-zangan.

Kwararen mawakin nan 2baba ya sanar da wannan babban zanga-zanga na nuna rashin amincewa da gwamnatin tarayya a yau, 6 ga watan Fabrairu,2017.

Mawakin ya yi arwasin jagorancin taron rashin amincewa da gwamnati a baya amma a ranar Asabar, 4 ga watan Fabrairu ya fito da wani bidiyo a inda ta ke cewa ya yi watsi da zanga-zangar saboda wata dalili na tsaro.

KU KARANTA KUMA: Mutane 8 mafi kaunar shugaba Buhari

Duk da sokewar taron, wasu 'yan Najeriya sun lashi takobin ci gaba da zanga-zanga.

A jihar Legas, masu ‘yan zanga-zangar da ake zato za su yi tafiya daga babban filin wasa na kasa a Surulere har zuwa gidan wasan kwaikwayo na kasa wanda ta ke Iganmu mai nisan kilomita 4.

Zanga-zangan kuma za a gudanar a lokaci daya a Abuja, Enugu da kuma Port Harcourt, da kuma sauran manyan birane a fadin kasar.

Naij.com za ta kawo maku karin bayyani daga wuraren zanga-zangan.

11:20am: Charly Boy na kan hanyarsa zuwa babban filin wasa na kasa

An fara taron

Charly Boy na kan hanyarsa zuwa babban filin wasa na kasa

10:14am: Dan rahoton jaridar Sahara, Omoyele Sowore na waka a babban filin wasa na kasa

An fara taron

Dan rahoton jaridar Sahara, Omoyele Sowore na waka a babban filin wasa na kasa

9:32am: Baaj Adebule da kuma Seyilaw a babban filin wasa na kasa

An fara taron

Baaj Adebule da kuma Seyilaw a babban filin wasa na kasa

An fara taron
An fara taron
An fara taron

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Related news
Wata tsohuwar minista ta yi Allah wadai da kalaman mai magana da yawun shugaban kasa

Wata tsohuwar minista ta yi Allah wadai da kalaman mai magana da yawun shugaban kasa

Wata tsohuwar minista ta yi Allah wadai da kalaman mai magana da yawun shugaban kasa
NAIJ.com
Mailfire view pixel