Ku maishe da masallatai makarantun ilimi – Sarkin Kano

Ku maishe da masallatai makarantun ilimi – Sarkin Kano

Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya bukaci gwamnonin arewa cewa su fara maishe da masallatansu makarantun firamare, musamman a karkara.

Ku maishe da masallatai makarantun ilimi – Sarkin Kano

Ku maishe da masallatai makarantun ilimi – Sarkin Kano

Jaridar Premium Times ta bada rahoton cewa babban sarkin yayi wannan bayani ne a taron ilimin jihar Kano inda yace: “ kwanaki naje kasar Maroko kuma na bukaci ganin jami’ansu. Sai suka kai ni masallatansu inda na ga ajujuwan karatun kamfuta da sauran batu."

KU KARANTA: Najeriya zata daina shigo da man fetur- Kachiku

Game a cewar Sarki Sanusi, ainihin amfanin masallaci ba salla bane kadai, amma amfani da shi wajen daurin aure, neman ilimi da kuma horarwa.

Yace yin amfani da masallatai domin wasu abubuwa zai taimaka wajen rage kudi da aiki ind yace idan aka bi wannan shawara nasa, kudaden da ake badawa domin gina makarantu, za’a amfani da su wajen wasu abubuwa wanda ya kunshi horar da malamai.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/pg/naijcomhausa/posts/#

Source: Hausa.naij.com

Related news
Tirkashi! Gwamnati ta ce a tattaro mata kudaden da ba'a yi wa asusun bankin su BVN ba

Tirkashi! Gwamnati ta ce a tattaro mata kudaden da ba'a yi wa asusun bankin su BVN ba

Tirkashi! Gwamnati ta ce a tattaro mata kudaden da ba'a yi wa asusun bankin su BVN ba
NAIJ.com
Mailfire view pixel