Mun hadu a Badoo: Mata ta ba ma masoyi ganye ta kwace mai mota da waya

Mun hadu a Badoo: Mata ta ba ma masoyi ganye ta kwace mai mota da waya

- Da likita ke rubuta yadda abin ya faru a tasha, ya ce bai san cewar a zuba magani a ciki ba har ya yi baci hour 20

- Matar bayan ta dan huta ta fita ta je ta samu lemun kwalba (malt) da kuma kindirmo lokacin da likita na wanka. Da shi likita ya gama wanka, ya samu abin sha a kan tabili, sai ya shay a yi baci

- Mota na karshe ne ya jawo damuwa nan. Kodayeke ina tunani ina ta ke samun motocin, ta gaya mun tana karban haya ne daga jihar Delta duk lokacin da ta zo Lagos. Ban sani tana satan su ne ba

-Ta gaya wa yan sanda wai ta hadu da likita akan Badoo, cewar sun ke shekara daya da soyaiya

Mun hadu a Badoo: Mata ta ba ma masoyi ganye ta kwace mai mota da waya
Mun hadu a Badoo: Mata ta ba ma masoyi ganye ta kwace mai mota da waya

Wani likita mai sunan Daniel Biyi, ya ga abin da ya fi karfin shi bayan budurwa da ya samu akan gizogizo soyaiya (Badoo) ta saci mishi mota da suna shiga gidan hutu a wajajen Ojodu a jihar Lagos.

Ance kafin matan, Mitchel Harold, yar Agbor a jihar Delta ta saci motan, ta riga ta ba Daniel abin da ya sha wadda ya sa shi baci hour 20.

Sannan, ta gudu da motar sa, waya da kuma laptop.

KU KARANTA: Ɓarayin gwamnati ne keyi ma shugaba Buhari fatan mutuwa’ – Hadimin shugaban kasa

Yan sanda na wani kwamand a jihar Lagos sun ko kama kama ta ranar Talata, bayan a bi mota mai kunkuru na 2001 zuwa ga wani mai seda motoci a Warri jihar Delta.

Wani ofisa a tashan yan sanda ya ce Likitan da Harold sun shiga gidan hutu a Ojodu Berger a dei dei karfe 5:30 na rana a ranar Alhamis January 19, 2017 da niyar su kwana tare har gari yaw aye.

Ya ce: “Harold da likita, sun shiga gidan hutu a karfe 5:30 rana Alhamis.

“Matar bayan ta dan huta ta fita ta je ta samu lemun kwalba (malt) da kuma kindirmo lokacin da likita na wanka. Da shi likita ya gama wanka, ya samu abin sha a kan tabili, sai ya shay a yi baci.”

KU KARANTA: In da ranka, ka sha kallo: ƙaramar yarinya ýar shekara 5 ta haihu

Da likita ke rubuta yadda abin ya faru a tasha, ya ce bai san cewar a zuba magani a ciki ba har ya yi baci hour 20.

Ya ce: “Na yi baci daga karfe 6 na yanma har karfe 2 na washe gari. Da na tashi, laptop na da waya, da kuma makulin mota sun tafi. Sai na gudu wajen mai zama ta hanyar gidan hutun da kuma mai kula da baban hanya domin na tambaya su abin da ya faru. Sannan na san babu mota na a wajen kuma.

“Sun gayamun cewar, wani ya zo ya dauki motar ta ce musu za ta je siya abinci.”

Wai sannan yake kara wajen yan sanda, bayan ya san ta gudu da motan shi. Ta bashi suna daban Aisha Ibrahim da kuma karyan lamban waya da suka hadu kan Badoo.

KU KARANTA: An samu magidanci a mace cikin dakin Otal a Aba

Yan sanda sun ce sun kama wani mai gyara janareto, Gbenga Adesanya wanda matan ta say a tuka motan daga gidan hutu , da kuma mai siyar da mota, Mukoro Okpako lokacin bincike.

Adesanya, a maganar sa ya ce, so uku kenan da Harold tana kiran shi ya tuka mota kuma yana kewa Sapele a jihar Delta ne.

Ya ce: “Mai siyar da mota ya hada ni da ita a shekara 2016. Shi ne kuma yayan ta. Sun gaya mun tana bukata direba wanda ya iya tuka mota ya dinga tuka daga Lagos zuwa Warri. Sai na ganinta a Ajah daga baya wajen ne ta ce na ke wani Toyota Camry zuwa Sapele. Ta biya ni N16,000.

“Bayan wata hudu, ta ce na tuka wani Honda Accord daga GRA Ikeja, na sa mata mai a wajen yayan ta a Wawa, jihar Ogun. Ta bani N5,000 bayan na dawo da motan.

“Mota na karshe ne ya jawo damuwa nan. Kodayeke ina tunani ina ta ke samun motocin, ta gaya mun tana karban haya ne daga jihar Delta duk lokacin da ta zo Lagos. Ban sani tana satan su ne ba.”

Yan sanda sun ce sun samu motan a Warri wajen da ta riga ta cire mata lamba kuma ta sa wajen da a ke siyar da mota.

In yan sanda: “Harold ta yi kokari ta boye waya da ta sata lokacin da a ka kamata a Agbor.

Ta gaya wa yan sanda wai ta hadu da likita akan Badoo, cewar sun ke shekara daya da soyaiya. “Na saci motar domin magana kudi ya hada mu,” ta ce.

Ba ta yadda ta dauki laptop ba. Mai magana ma yan sanda, SP Dolapo Badmos, ya tabattar cewa, an kama ta. Ya roke mutane su rika kula da mutane na kan gizo gizo.

“Magana ya koma masu bincike shani laifi Yaba domin a kara bincike da kuma kewa kotu,” ya kara.

Asali: Legit.ng

Online view pixel