Meye matsayin bikin ranar masoya ta 'Valentine' a musulunci? (Karanta)

Meye matsayin bikin ranar masoya ta 'Valentine' a musulunci? (Karanta)

- Wata kotu a Pakistan ta haramta bukukuwan ranar masoya ta Valentine a Islamabad, babban birnin kasar, tana mai cewa hakan ba dabi'ar Musulunci ba ce

- Babbar kotun birnin Islamabad ta bayar da umarnin hana duk wasu al'amura da suka shafi murnar ranar a wuraren taron jama'a, wanda zai fara aiki a ranar Litinin

Meye matsayin bikin ranar masoya ta 'Valentine' a musulunci? (Karanta)
Meye matsayin bikin ranar masoya ta 'Valentine' a musulunci? (Karanta)

Ta kuma umarci kafafen yada labarai da cewa kada su yi duk wani labari da ya shafi ranar ta Valentine.

An bayar da umarnin ne sakamakon wani korafi da aka gabatar da ke cewa ranar Valentine ba ta dace da koyarwar Musulunci ba.

KU KARANTA: An yi gangami a ofishin APC na Katsina

A shekarar da ta gabata ne shugaban kasar Pakistan Mamnoon Hussain, ya bayyana ranar Valentine da cewa rana ce ta al'adun kasashen Yamma, wadda ba ta cikin al'adun kasar.

A wani labarin kuma, Makon jiya ne kafofin labaru suka ambato shugaban kwamitin sulhu da hulda da sauran jam'iyyu Farfasa Jerry Gana na cewa PDP na tattaunawa da wasu jam'iyyu guda hudu.

Jam'iyyun da PDP ke tattaunawa dasu sun hada da PRP da Accord Party domin su yi aiki tare, wato aikin sake kwato madafin iko daga hannun jam'iyyar APC a zaben shekara ta 2019 idan Allah Ya kaimu.

Amma masu fashin baki kan lamuran dimokradiya a Najeriya na ganin PDP din tayi azarbabi.

Shugabannin PDP na bangaren Sanata Ahmadu Makarfi

Malam Abachi Bako masanin kimiyar siyasa cewa yayi abun da PDP ya kamata tayi shi ne tayi nazari a wasu kasashe inda jam'iyyu suka yi hadaka kuma suka yi tasiri saboda suna son su karbi mulki.

Asali: Legit.ng

Online view pixel