Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira (Hotuna)

Kungiyar Candle Lighters Foundation a karkashin jagorancin wata matashiya, wanda Monye ta ziyarci ‘yan gudun hijira a jihar Edo.

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira (Hotuna)

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira (Hotuna)

kungiyar Candle Lighters Foundation, a karkashin jagorancin wata matashiya, Wanda Monye, a ranar bikin masoya ta sa murmushi a fuskokin ‘yan gudun hijira a Uhogua, Jihar Edo a kudu maso kudu Najeriya.

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira (Hotuna)

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira (Hotuna)

Monye, wanda kuma ita ce sarauniyar zaman lafiya na 2016/2017, ita da tawagar ta sun hallari sansanin ‘yan gudun hijira domin nuna kyauna da soyayya da kuma goyon bayan ga yara.

KU KARANTA KUMA: Dangote ya gina sabon kamfanin sarrafa shinkafa a Arewa

Tawagar ta tafi tare da ‘yan kiwon lafiya saboda ilmantar da yaran a kan al'amurran da suka shafi HIV da kuma maganta da yin rigakafi ga zazzabin cizon sauro.

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira (Hotuna)

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira (Hotuna)

Kungiyar ta raba wa mutanen littattafai na addini kirista da kuma gidan sauro.

Monye ta jaddada da kuma karfafa yaran cewa su mayar da hankali ga karatu ko da a nan cikin sansanin gudun hijira da suke a yanzu.

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira (Hotuna)

Wata matashiya ta bayar da taimako ga ‘yan gudun hijira (Hotuna)

A cewar ta, ilimi shi ne hanyar fita daga halin da suke ciki yanzu da kuma ƙofar samu nasara a rayuwa a nan gaba.

Matashiya ta kuma yi kira ga jama'a da a nuna kauna da damuwa ga matsalolin da ‘yan gudun hijiran ke fuskanta domin dukan mu daya ne.

Ku kasance tare da mu@ https://www.facebook.com/naijcomhausa

http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

NAIJ.com
Mailfire view pixel