Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta

Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta

Rahotannin da muke samu na nuna cewa ana rikici, kone-kone, a jami’ar fasaha ta Owerri, jihar Imo.

DA DUMI DUMI: Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta

DA DUMI DUMI: Rikici a jami’ar Owerri akan Karin kudin makaranta

Game da rahotannin da jaridar Naij.com ta samu, dalibai suna wasu mumunar zanga-zanga akan rashin yarda da Karin kudin makaranta da shugabancin makarantar tayi.

KU KARANTA: Buhari ya gargadi masu sata

Bincike ya nuna cewa duk da Karin kudin da akayi, an basu wa’adin cewa duk wanda bai biya ba kafin wani lokaci sai an kara masa N10,000 a kai. Duk da hakan, dalibai sai sun biya kudin masauki.

Jami’an yan sanda suna cikin makarantan yanzu domin tabbatar da cewa dalibai basu lalata kayan makaranta ba.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel