Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje ga wadanda harim Bam ya shafa, karanta abinda ya musu

A yau Juma’a, 17 ga watan Fabrairu ne gwamnan jihar Borno, Kashim Shettima, ya jajintawa mambobin civilian JTF akan harin Bam da aka kai hanyar Maiduguri-Gamboru.

Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje ga wadanda harim Bam ya shafa, karanta abinda ya musu

Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje ga wadanda harim Bam ya shafa, karanta abinda ya musu

Shettima ya basu kyautan kudi lokacin da je musu jaje a asibitin jami’ar Maiduguri, inda suke jinya.

Yayi kira ga ma’aikatan asibitin su kula da su sosai domin su samun daman tashin da wuri.

KU KARANTA: Saudiyya ta kai hari kasar Yaman

Kana kuma gwamnan ya kai ziyara wuraren da harin Bam ya shafa a karamar hukumar Mafa kuma ya umurci wadanda motocinsu yak one su samu shugabansu ya hada kai da majalisan dokokin jihar domin kawo rahoton asaran da sukayi.

Yayinda yake wurin, ya yabawa rundunar sojin da kokarin kawar da harin.

An samu tashin hankali a Maiduguri inda wasu yan Boko Haram suka tayar da Bam masu krfi guda 3 a sansanin yan gudun hijra.

Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje ga wadanda harim Bam ya shafa, karanta abinda ya musu

Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje ga wadanda harim Bam ya shafa, karanta abinda ya musu

Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje ga wadanda harim Bam ya shafa, karanta abinda ya musu

Gwamnan jihar Borno ya kai ziyarar jaje ga wadanda harim Bam ya shafa, karanta abinda ya musu

https://twitter.com/naijcomhausa

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naij.com

Related news
Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME
NAIJ.com
Mailfire view pixel