Nasarar Ali Modu Sherrif: Zamu garzaya kotun koli – Ahmed Makarfi

Nasarar Ali Modu Sherrif: Zamu garzaya kotun koli – Ahmed Makarfi

Jam’iyyar PDP karkashin Ahmed Makarfi tace bata amince da hukuncin kotu daukaka kara na cewa Ali Modu Sherrif a matsayin sahihin shugaban jam’iyyar PDP ta kasa.

Nasarar Ali Modu Sherrif: Zamu garzaya kotun koli – Ahmed Makarfi

Nasarar Ali Modu Sherrif: Zamu garzaya kotun koli – Ahmed Makarfi

Jam’iyyar ta bayyana cewa anyi rashin adalci a hukuncin kuma zasu garzaya kotun koli domin tuhumar hukuncin.

Sun bayyana hakan ne a shafinsu na Tuwita inda akace :

“Daga cikin alkalan kotun daukaka kara sun tabbatarwa Sanata Ali Modu Sherrif kuma alakali daya kacal ya zabi Makarfi.

Wanda hukunci ya nuna cewa jam’iyya mai ci ta APC na son zamar da Najeriya kasa mara jam’iyyun adawa.

Jam’iyya zata garzaya kotun koli domin daukaka karan hukuncin kotun Afil.”

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya

Yanzu Yanzu: Shugaba Buhari ya dawo gida Najeriya
NAIJ.com
Mailfire view pixel