LABARI DA DIMI-DIMINSA: Majalisar dattijai ta tabbatar da Onnoghen a matsayin alkalin alkalan Najeriya

LABARI DA DIMI-DIMINSA: Majalisar dattijai ta tabbatar da Onnoghen a matsayin alkalin alkalan Najeriya

Majalisar dattijan Najeriya a ranar Laraba, 1 ga watan Maris ta tabbatar da babban mai shari'a Onnoghen a matsayi alkalin alkalan najeriya.

LABARI DA DIMI-DIMINSA: Majalisar Dattijai ta tabbatar da Onnoghen a matsayin alkalin alkalai na kasa.
Majalisar Dattijai ta tabbatar da Onnoghen a matsayin alkalin alkalan Najeriya.

Majalisar dattijan Najeriya a karshe dai ta tabbatar da mai shari'a Walter Onnoghen a zaman tantancewarsa a matsayin alkalin alkalan Najeriya.

Majalisar dokoki ta gudanar da zaman tabbatar da mai shari'a Onnoghen yau Laraba, 1 ga watan Maris.

Majalisar ta bayyana farin cikin ta ga gabatar da Onnoghen, kuma ta jaddada cewa shugaban kasa ya gabatar da shi ne bayan dogowar tataunawa kuma bisa karfafa halinsa.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Online view pixel