YANZU YANZU: Kiran da Buhari yayi ma Osinbajo ya dakatar da tattaunawa a Benin

YANZU YANZU: Kiran da Buhari yayi ma Osinbajo ya dakatar da tattaunawa a Benin

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira mukaddashin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo a yau, Litinin 6 ga watan Maris.

YANZU YANZU: Kiran da Buhari yayi ma Osinbajo ya dakatar da tattaunawa a Benin

A cikin kokarin gwamnatin tarayya na tabbatar da zaman lafiya mai dorewa don ci gaba a Niger Delta, mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo, ya amsa kiran waya daga shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda ya tsayar da tattaunawar na kimanin mintuna 3.

A halin da ake ciki, an samu hargitsi na yan mintuna akai-akai lokacin tattaunawar yayinda wani kungiya daga jihar dake makwabtaka suka nace kan a basu dama don su gabatar da nasu bukatun, rudanin ya birkita ziyarar mukaddashin shugaban kasar.

Karin bayani zai biyo baya..

Source: Hausa.naij.com

Related news
PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2
NAIJ.com
Mailfire view pixel