• 365

    USD/NGN

Fadan da babu ruwan ka yafi dadin kallo: Obasanjo ya sasanta da abokin gabansa (Hotuna)

Ku dubi yadda tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya kare gaba da tsohon gwamnan jihar ogun Gbenga Daniel a hotuna.

Fadan da babu ruwan ka yafi dadin kallo: Obasanjo ya sasanta da abokin gabansa (Hotuna)

Fadan da babu ruwan ka yafi dadin kallo: Obasanjo ya sasanta da abokin gabansa (Hotuna)

Tsawon gaba tsakanin tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo da tsohon gwamnan Jihar Ogun, Otunba Gbenga Daniel ta kare.

Jaridar Vanguard ta ruwaito cewa an zamu wannan zaman lafiya ne tsakanin Obasanjo da yaron gidansa a taron bikin ranar haifuwar tsohon shugaban wanda ya cika shekaru 80 da haifuwa.

KU KARANTA KUMA: Obasanjo ya gina katafaren masallacin juma’a garin Abekuta

Tsohon gwamnan ya gabatar da wani karamin kyautar faranti mai siffanta lamba Festac '77 ga Cif Olusegun Obasanjo a wurin bikin.

Fadan da babu ruwan ka yafi dadin kallo: Obasanjo ya sasanta da abokin gabansa (Hotuna)
Fadan da babu ruwan ka yafi dadin kallo: Obasanjo ya sasanta da abokin gabansa (Hotuna)
Fadan da babu ruwan ka yafi dadin kallo: Obasanjo ya sasanta da abokin gabansa (Hotuna)
Fadan da babu ruwan ka yafi dadin kallo: Obasanjo ya sasanta da abokin gabansa (Hotuna)
Fadan da babu ruwan ka yafi dadin kallo: Obasanjo ya sasanta da abokin gabansa (Hotuna)

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Alhaji Abubakar Habu Mu'azu da ke jihar Gombe ya fitar da wasu fursunoni 30 daga gidan kaso

Wani attajiri ya fitad da fursunoni 30 ta hanyar biya masu kudin tara a jihar Gombe
NAIJ.com
Mailfire view pixel