YANZU YANZU: Mutun daya ya mutu yayinda kwastam da masu siyar da shinkafa a Ogun

YANZU YANZU: Mutun daya ya mutu yayinda kwastam da masu siyar da shinkafa a Ogun

Jaridar Punch ta ruwaito cewa jami’an kwastam din Najeriya (NCS) sun kashe akalla mutun daya a hanyar Siun-Sagamu-Abeokuta a ranar Laraba, 8 ga watan Maris.

YANZU YANZU: Mutun daya ya mutu yayinda kwastam da masu siyar da shinkafa a Ogun

Ta bayyana wani rahoto da ba’a tabbatar ba cewa jami’an kwastam sun fatattaki wasu masu safarar shinkafa ta barauniyar hanya a hanyar Kobape lokacin da mummunan al’amarin ya afku.

KU KARANTA KUMA: Buhari na biyan N250,000 ga masu farfaganda 40 don suyi sharhi a shafuka – Farooq Keprogi

Kakakin hukumar yan sanda Abimbola Oyeyemi ya tabbatar da karon amma ya ce har yanzu ba’a gama hada cikakken bayani ba kuma ba’a gama kiyasta yawan hasaran ba.

Ya ce: “Kwamandan Sagamu da Abeokuta, jami’in yan sanda na yankin, Owode-Egba da sauran jami’an yan sanda na kasa a yanzu don tabbatar da zaman lafiya da doka.”

Source: Hausa.naij.com

Related news
PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2
NAIJ.com
Mailfire view pixel