An ba Ahmed Musa Kyaftin din Super Eagles

An ba Ahmed Musa Kyaftin din Super Eagles

– Ahmed Musa zai rike kambun Najeriya a wasanni masu zuwa

– Najeriya za ta fafata da kasar Sanagal da Burkina Faso

– Wannan karo ba a gayyaci babban dan wasa Mikel Obi ba

An ba Ahmed Musa Kyaftin din Super Eagles

An ba Ahmed Musa Kyaftin din Super Eagles

Mai kula da ‘Yan wasan Najeriya Gernot Rohr ya mikawa Ahmed Musa kambun Super Eagles a dalili da cewa kyaftin din kungiyar John Mikel Obi ba zai buga wasannin da za a kara masu zuwa nan gaba ba.

Wannan karo Rohr bai gayyaci John Mikel Obi ba saboda bai dade da komawa taka leda kasar China ba inda yake kokarin ya fara gane dawar garin. Kwanan nan ne dai Kyaftin din Najeriyar ya bar Chelsea inda ya dade yana wasa.

KU KARANTA: An fatattako 'Yan Najeriya daga kasar waje

An ba Ahmed Musa Kyaftin din Super Eagles

An ba Ahmed Musa Kyaftin din Super Eagles

An ba Ahmed Musa Kyaftin din Super Eagles

An ba Ahmed Musa Kyaftin din Super Eagles

Najeriya za ta kara da kasar Sanagal da kuma kasar Burkina Faso kuma dan wasan gaban Leicester City Ahmed Musa ne zai rike kambun kasar. Ogenyi Onazi kuma zai zama mataimakin Ahmed Musa na wannan dan lokaci.

A daren jiya Kungiyar Barcelona tayi abin da ba a taba yi ba a Duniyar kwallo. Barcelona tayi waje da PSG bayan ta sha kashi da ci 4-0 a zagayen farko. Wannan karo Barcelona ta doke PSG da ci 6-1. Kungiyar Bayern Munich kuma ta kara ladabtar da Arsenal a gasar zakarun na nahiyar Turai shekaran jiya.

Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME
NAIJ.com
Mailfire view pixel