Babbar magana! Yan majalisa zasu binciki mukaddashin shugaban kasa Osinbajo

Babbar magana! Yan majalisa zasu binciki mukaddashin shugaban kasa Osinbajo

- Majalisar wakillai ta sha alwashin binciken ofishin mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo

- Majalisar ta na zargin ofishin na mataimakin shugaban kasa da banzatar da kudaden da aka ware don wasu ayyuka

Babbar Magana! Yan majalisa zasu binciki mukaddashin shugaban kasa Osinbajo

Babbar Magana! Yan majalisa zasu binciki mukaddashin shugaban kasa Osinbajo

Majalisar wakillai a jiya ta sha alwashin kaddamar da wani muhimmin bincike a ofishin mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo.

Majalisar ta cimma wannan matsayar ne bayan gama tafka muhara da tayi a kan kudin da dan majalisa Honourabe Mark Gbillah daga jihar Benue.

Majalisar tace akwai rufa rufa da zarge zargen almundahana a cikin yadda ake tafiyar da tsare tsaren gwamnati musamman ma na rage radadin talauci a kasar da suka hada da Conditional Cash Transfer (CCT), Homegrown School Feeding Programme, Government Enterprise da Empowerment Programme (GEEP) da kuma N-Power.

Daga karshe dai an kafa kwamitin da zai yi binciken yayin da kuma aka bayar da wa'adin sati 4 domin gabatar da rahoton su ga majalisar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME
NAIJ.com
Mailfire view pixel