Ba mu fatan mutuwar Buhari - PDP

Ba mu fatan mutuwar Buhari - PDP

Babbar jam’iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta ce, ba ta son shugaban kasar da ke duba lafiyarsa a birnin London Muhammadu Buhari ya mutu kamar yadda wasu masu ma shi makarkashiya ke fata.

Ba mu fatan mutuwar Buhari - PDP

Ba mu fatan mutuwar Buhari - PDP

Wannan na zuwa ne a yayin da shugabannin jam’iyyar ta PDP suka ce, a shirye suke su kai wa shugaba Buhari ziyarar gaisuwa a birnin na London.

A zantawarsa da majiyar mu, shugaban kwamitin amintattu na PDP Sanata Walid Jubril ya ce, ba su yi wa shugaban mugunyar fata, illa a kullum suna gudanar da addu’in fatar ganin Buhari ya dawo don ci gaba da aikinsa na shugaban kasa a Najeriya.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2
NAIJ.com
Mailfire view pixel