Yadda wani mutum ke hura ma tayar mota iska da hancinsa

Wani abin mamaki ya faru a kasar China inda wani ma’abocin Kung Fu ya buga ma tayar mota iska da hancinsa a jihar X’ian.

Yadda wani mutum ke hura ma tayar mota iska da hancinsa

Yadda wani mutum ke hura ma tayar mota iska da hancinsa

Faifan bidiyon da yayi yawo ya nuna wani mutum mai shekaru 44 mai suna Tong Junhai yana buga ma tayar mota iska da hancinsa cikin mintuna kalilan, inda yake zagaye da jama’a suna ta kallon sa cike da mamaki.

KU KARANTA: Shugaban ƙungiyar ta’addanci ‘Al-Shabab’ ya miƙa wuya ga gwamnatin ƙasar Somalia

Yadda wani mutum ke hura ma tayar mota iska da hancinsa

Yadda wani mutum ke hura ma tayar mota iska da hancinsa

Tong yace sama da shekaru 10 kenan yana buga ma taya iska da hancinsa. An dauki hoton Tong yayin da yake nuna bajintarsa ne a wani sansanin wasanni, inda wani dan kallo shima yace zai iya, amma ya gagara.

Yadda wani mutum ke hura ma tayar mota iska da hancinsa

Yadda wani mutum ke hura ma tayar mota iska da hancinsa

Tong ya shaida ma yan kallo cewar yaan da katon huhu, kuma ya gano hakan ne yayin daya je duba lafiyarsa tun a makaranta, wannan ne ya bashi daman buga ma tayar mota iska da hanci.

Ga bidiyon Tong nan yayin dayake buga ma taya iska

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Rundunar Sojin Hadin Gwiwa Ta 114 Sunyi Nasarar Dakile Wani Harin Kwanton Bauna Da Mayakan Boko Haram Suka Kai Masu Da Safiyar Yau

NAIJ.com
Mailfire view pixel