• 363

    USD/NGN

Buhari bai samu daman halartan Sallar Juma’ a a masallacin ba

Buhari bai samu daman halartan Sallar Juma’ a a masallacin ba

Shugaban kasa Muhammadu Buhari bai samu daman halartan Sallar Juma’ a a masallacin Aso Rock ba.

Shugaba Buhari bai halarci Sallar Juma’a ba

Shugaba Buhari bai halarci Sallar Juma’a ba

Manyan ma’aikatun gwamnati wadanda suka sa ran cewa zasu gana da shi idan masallaci sun tafi idonsu a kasa yayinda aka nemeshi aka rasa.

Shugaba Buhari ya dawo daga kasar Birtaniyya a safiyar yau Juma’a bayan kwanaki 51 yana hutun jinya.

KU KARANTA: Osinbajo yayi kokari yayinda bani nan- Buhari

Buhari ya fadawa mukaddashin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, cewa ya cigaba da aiki. Amma mai magana da yawun shugaban kasa, Mr. Femi Adesina, ya sanar da cewa Buhari zai koma bakin aiki ranan Litinin.

“ PMB zai aika wasika ga majalisan dokoki ranan Litinin domin fadin cewa ya dawo aiki. Wannan zai tabbatar da dawowansa a siyasance.”

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Zamuyi zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje - Kungiyar masu kare muradan dimokuradiyya

NAIJ.com
Mailfire view pixel