• 363

    USD/NGN

Jama'a sun kwace titunan jihar Kaduna domin murnan dawowan Buhari

-An kwace manyan titunan jihar Kaduna a yau

- Masoyan Shugaban kasa Muhammad Buhari sun cika titunan suna murna

Jama'a sun kwace titunan jihar Kaduna domin murnan dawowan Buhari

Jama'a sun kwace titunan jihar Kaduna domin murnan dawowan Buhari

Wata rahoton jaridar Daily post na nuna cewa masoya Shugaban kasa Muhammad Buhari sun kwace titunan jihar Kaduna.

Shugaba Buhari ya dawo kasan ne bayan ya kwashe 52 yana hutun jinya a kasar Birtaniya.

KU KARANTA: Ana murna a jihar Bauchi saboda dawowan Buhari

Yawancin masu murnan na kan abubuwan hawa ne, yayinda wasu ke kan babura, keke, wasu kuma suna takawa suna iwun 'Sai Baba'.

Suna Mika godiyarsu ga Allah wanda ya dawo da Shugaban kasa lafiya kuma ana addua'n samu karfinshi domin cigaba da ayyuka masu kyau ga kasa.

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Zamuyi zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje - Kungiyar masu kare muradan dimokuradiyya

NAIJ.com
Mailfire view pixel