An ceto ma’auratan Abuja da aka yi garkuwa da su (HOTUNA)

An ceto ma’auratan Abuja da aka yi garkuwa da su (HOTUNA)

An gano ma’auratan Abuja, Japheth Kwanduno da Lydia Kwanduno, wadanda aka kaddamar da batan su bayan sun bar cocin su dake Gwarimpa estate.

An kaddamar da batan su ne lokacin da aka ga basu dawo gida ba bayan sun bar cocin su, Evangelical Church Winnin All (ECWA) a ranar Laraba, 1 ga watan Maris.

An ceto ma’auratan Abujada aka yi garkuwa da su (HOTUNA)

An ceto ma’auratan ne bayan ‘ya’yansu sun kai rahoton al’amarin ga hukumomin tsaro bayan sun kira su amma basu sami amsa daga gare su ba.

Yarinyar su ce ta sanar da labarin mai dadi na ceto su a shafin ta na Twitter. Ta rubuta: “An ceto iyaye na!! Godiya gare ku baki daya kan taimakon ku da addu’oin ku.”

Masu amfani da shafin Twitter sunyi mata fatan alkhairi:

An ceto ma’auratan Abujada aka yi garkuwa da su (HOTUNA)

Allah abun godiya!

Source: Hausa.naij.com

Related news
PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2

PDP ta fadawa Shugaba Buhari ya sauke wasu Ministoci 2
NAIJ.com
Mailfire view pixel