Mutane 3 sun shiga hannu yan sanda bayan sun kashe Fulani masu shanu 2 a Kaduna

Mutane 3 sun shiga hannu yan sanda bayan sun kashe Fulani masu shanu 2 a Kaduna

- Kwamishiona yan sandan ya roki mutane su rungume lafiya a duk arka rayuwar su tun da zaman lafiya ta fara dawo jihar Kaduna

- Ance sun riga sun amsa laifi su a hannu kukumar yan sanda za kuma ke su kotu nan kusa

- Yan Fulani suna yawo da shanuke su sannan mutane 3 suka kewaya su kuma suka kashe su

Mutane 3 sun shiga hannu yan sanda bayan sun kashe Fulani masu shanu 2 a Kaduna

Mutane 3 sun shiga hannu yan sanda bayan sun kashe Fulani masu shanu 2 a Kaduna

Hukumar yan sanda a jihar Kaduna sun kama wasu mutane da sun kashe Fulani a ranar Asabar.

Kwamishiona yan sanda na jihar, Agyole Abeh yana gaya way an labari cewa, an kashe Fulani ne arana 11 ga watan Maris a Unguwan Luka na karamar hukumar Jema’a a jihar Kaduna.

Yadda ya fada, yan Fulani suna yawo da shanuke su sannan mutane 3 suka kewaya su kuma suka kashe su. Ance sun riga sun amsa laifi su a hannu hukumar yan sanda za kuma ke su kotu nan kusa.

KU KARANTA: Kisan Hausawa: Gwamnan Osun ya kai ziyarar ta'aziya Ile Ife

Kwamishiona yan sandan ya roki mutane su rungume lafiya a duk arka rayuwar su tun da zaman lafiya ta fara dawo jihar Kaduna.

Ya kuma bada shawara akan zaman lafiya da yan sanda sun yi niyar ba kowa da kowa ƙam ƙam yadda ya kamata kowani adini ko kabila su.

Ya ce: "Ina son kara tabattar muku cewar, za mu fitar da masu aikata laififuka a wannan jihar."

Source: Hausa.naij.com

Related news
Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME

Jami'ar Legas ta bada sanarwar ranar da dalibai zasu zana jarabawar Post UTME
NAIJ.com
Mailfire view pixel