• 363

    USD/NGN

An yi wani mumunar hatsari da mota ta zubar da mutane 15 a ruwa da shanuke

An yi wani mumunar hatsari da mota ta zubar da mutane 15 a ruwa da shanuke

- Rahoto yanuna cewar mutane 6 sun mutu kuma An ke gawan su asibitin gwamnati tarraye

- Har yanzu ba san yawan mutane da sun ji raoni ba ama an kwashe su zuwa asibiti na gwamnatin tarayya na Yola

- Kwamanda hukumar FRSC ta Adamawa ya bayana a Yola ranar Monday cewar hatsarin ya faru a dai dai karfe 10:00 na dare

An yi wani mumunar hatsari da mota ta zubar da mutane 15 a ruwa da shanuke

An yi wani mumunar hatsari da mota ta zubar da mutane 15 a ruwa da shanuke

Mutum 15 suka mutu a wani balayi hatsari da aka yi da mota da ta kwashi mutane da shanuke ya fadi, ya kuma subar da su acikin wani rafi da ya fara bushewa daga kan wani gada a jihar Adamawa ranar Ladi.

Kwamanda hukumar FRSC ta Adamawa ya bayana a Yola ranar Monday cewar hatsarin ya faru a dai dai karfe 10:00 na dare a ta gadan Ngurore akan hanyar Yola-Numan.

KU KARANTA: Fargaba da wasu mutane suka kashe Fulani 2 a jihar Kaduna ranar Asabar da ta wuce

Har yanzu ba san yawan mutane da sun ji raoni ba ama an kwashe su zuwa asibiti na gwamnatin tarayya na Yola. “Na samu kira a karfe 10:00 dadare a ranar Ladi cewar an yi hatsari a ta gadan Numan. Da mun ke wajen, muka gan motan shanu ne da mutane aciki sun fadi a rafi.”

Rahoto yanuna cewar mutane 6 sun mutu kuma An ke gawan su asibitin gwamnati tarraye.

An ba direbobi shawara akan su dena tuki dadare kuma su dena hada mutane da dabbobi acikin mta daya.

Related news

Zamuyi zaman dirshan a majalisa idan Buhari ya cika kwana 90 a kasar waje - Kungiyar masu kare muradan dimokuradiyya

NAIJ.com
Mailfire view pixel