• 363

    USD/NGN

Yanzu yanzu: Rundunar soji sun yi nasara kan yan ta’addan Boko Haram a Shirawa, sun ceto mutane 455 (HOTUNA)

Yanzu yanzu: Rundunar soji sun yi nasara kan yan ta’addan Boko Haram a Shirawa, sun ceto mutane 455 (HOTUNA)

Rundunar sojin Najeriya sun dakatar da mummunan harin yan Boko Haram suka kai wasu garuruwa a karamar hukumar Kala Balge dake jihar Borno.

Yanzu yanzu: Rundunar soji sun yi nasara kan yan ta’addan Boko Haram a Shirawa, sun ceto mutane 455 (HOTUNA)

Kakakin hukumar soji Birgediya-Janar SaniUsman Kukasheka a wata sanarwa da yayi a shafinsa a ranar Talata, 14 ga watan Maris ya bayyana cewa rundunar Operation Lafiya Dole tayi gaggarumin aiki a wasu gurare a Artano, Saduguma, Duve, Bordo, Kala, Bok, Magan, Misherde, Ahisari, Gilgil, Mika, Hiwa, Kutila da kuma Shirawa, dukka a Kala Balge.

KU KARANTA KUMA: Yan sanda sun gayyaci Kemi Olunloyo don amsa tambayoyi

Wannan na cikin ci gaba da aikin kakkaba na mabuyar yan ta’addan da suka rage na kungiyar Boko Haram da rundunar ke yi.

Rundunar bataliya 112, sun zo karkashin mummunan hari daga yan ta’addan a kauyen Kutila amma sunyi nasarar mayar wa sannan kuma sun ba yan ta’addan Boko Haram kashi sannan suka kure su daga yankin.

Related news

Gwamnan jihar Borno ya umarnin dauka matasa 300 aiki

Gwamnan jihar Borno ya umarnin dauka matasa 300 aiki

Gwamnatin jihar Borno na shirin dauka ma'aikata masu digiri 300 aiki
NAIJ.com
Mailfire view pixel