• 375

    USD/NGN

Yan Najeriya sun maida martani yayinda wani Bahaushe ya tsaya takarar zabe a jihar Ebonyi

Wani Bahaushe ya haddasa cece-ku-ce bayan hotunan sa na neman takarar siyasa a kasar inyamurai ya billo.

Yan Najeriya sun maida martani yayinda wani Bahaushe ya tsaya takarar zabe a jihar Ebonyi

Yan Najeriya sun maida martani yayinda wani Bahaushe ya tsaya takarar zabe a jihar Ebonyi

Wani Bahaushe mai suna Alhaji Salisu Mohammed, ya kasance daya daga cikin yan siyasan dake takaran neman kujerar kansila, a yankin Gabashin Najeriya, jihar Ebonyi.

Shawarar da Mohammed ya yanke na tsayawa takarar kujerar kansila a yankin Abakpa dake jihar Ebonyi, ya janyo sharhi daban-daban daga yan Najeriya masu goyon bayan sa kan ‘jarumtar sa’ da kuma masu nuna fushi ga ‘karfin hali’ irin nasa.

KU KARANTA KUMA: LABARI DA DUMI-DUMI: Buhari, Saraki da Dogara na cikin ganawar sirri

Kalli wasu daga cikin martaninsu a kasa:

Yan Najeriya sun maida martani yayinda wani Bahaushe ya tsaya takarar zabe a jihar Ebonyi

Yan Najeriya sun maida martani yayinda wani Bahaushe ya tsaya takarar zabe a jihar Ebonyi

Yan Najeriya sun maida martani yayinda wani Bahaushe ya tsaya takarar zabe a jihar Ebonyi

Yan Najeriya sun maida martani yayinda wani Bahaushe ya tsaya takarar zabe a jihar Ebonyi

Yan Najeriya sun maida martani yayinda wani Bahaushe ya tsaya takarar zabe a jihar Ebonyi

Yan Najeriya sun maida martani yayinda wani Bahaushe ya tsaya takarar zabe a jihar Ebonyi

KU KARANTA KUMA: Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya kai ziyara jihar Delta

Related news

Gwamnonin APC na so suyi taron kasa banda Buhari

Ana son ayi taron jam'iyyar APC na kasa ba Buhari
NAIJ.com
Mailfire view pixel