Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife

Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife

Tsohon gwamnan jihar Kano, kuma Sanatan al’ummar Kano ta tsakiya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyara garin Ile Ife na jihar Osun, don jajanta ma al’ummar kabilar Hausawa dake jihar biyo bayan wani rikici daya kaure tsakaninsu da yarbawan garin.

Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife
Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife

Kwankwaso ya kai ziyarar ne don gane ma idanunsa matsayin halin da Hausawa mazauna garin Ile-Ife suke ciki, sakamakon rikicin daya faru a satin daya gabata inda aka kashe sama da mutane 25 yan kabilar Hausa.

KU KARANTA: ‘Ɗan N50m ɗin da Makarfi ke samu a hannun gwamnoni ne yasa bai son sulhu a PDP’ – Modu Sheriff

Kwankwaso ya samu ganawa da gwamnan jihar, Rauf Aregbesola, da shuwagabannin Hausawa mazauna garin. Tare da basu tallafi.

Ga sauran hotunan:

Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife
Tsohon gwamnan jihar Kano Kwankwaso ya kai ziyara Ile Ife

Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife
Gwamnan jihar Osun tare da Sanata Kwankwaso

Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife
Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso yana yi magana

Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife
Tattaunawa tsakanin Kwankwaso da Hausawa mazauna Ife

Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife
Kwankwaso da gwamna Rauf

Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife
Kwankwaso tare da shuwagabannin jihar Osun

Hotunan ziyarar da Kwankwaso ya kai garin Ile-Ife
Barka da zuwa Kwankwaso, inji gwamna Rauf

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Asali: Legit.ng

Tags:
Online view pixel