Karin kudin albashi zai rage cin hanci da rashawa - Ben Murray-Bruce

Karin kudin albashi zai rage cin hanci da rashawa - Ben Murray-Bruce

Sanata Ben Murray-Bruce, wanda ke wakiltan Bayelsa East a majalisar dattawan, yayi kira ga gwamnatin tarayya ta kar kudin albashi.

Karin kudin albashi zai rage cin hanci da rashawa - Ben Murray-Bruce

Karin kudin albashi zai rage cin hanci da rashawa - Ben Murray-Bruce

Game da cewarsa, Karin kudin albashi za rage yawan yin cin hancin da rashawa a kasa.

KU KARANTA: An damke masu garkuwa da mutane

Ya bayyana wannan a shafin ra’ayinsa na Tuwita inda yace:

“Ina kira ga gwamnatin tarayya ta kara albashi saboda matsin tattalin arziki, kuma zai rage rashawa.”

Idan baku manta ba, shugaba Muhammadu Buhari yace ba zai huta ba har sai ya dakile kalubalen da Najeriya ke fuskanta kuma kara kudin albashi na daya daga ciki.

https://twitter.com/naijcomhausa

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

Source: Hausa.naij.com

Related news
Dalilin da ya sa ba za a tsige mahaifin shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ba

Dalilin da ya sa ba za a tsige mahaifin shugaban IPOB, Nnamdi Kanu ba

Dalilin da ya sa ba za a tsige mahaifin Nnamdi Kanu ba
NAIJ.com
Mailfire view pixel