• 363

    USD/NGN

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

A ranan Laraba, 8 ga watan Maris, wani tashin hankali ya faru a unguwan Sabo a Ile-Ife, jihar Osun, inda akayi rashin rayuka da dukiyoyi.

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Game da rahotanni, rikicin ya far aba lokacin da wani bahaushe ya mari wata bayarabiya wanda yaci mutuncin sana’arta.

KU KARANTA: Majalisar dattawa ta aika wasika Aso Rock

Dan jaridan NAIJ.com wanda yayi takakkiya zuwa garin Ile-Ife domin ganin hakikanin abinda ya faru yace mutanenmu Hausawa sunyi muhimmin asara fiye da yarbawa.

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Mafi akasarin gidaje da shagunan da aka rusa Hausawa ke zama ciki kuma suke kasuwancinsu.

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Damu muke je ganinwa idanunmu abinda ya faru ranan Juma’a 17 ga watan Maris, mun ga Hausawa cikin kwanciya hankali duk da abinda ya faru.

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Har yanzu dai jami’an tsaro na fatrol a unguwan tun lokacin a rikicin ya faru.

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

Hausawa sun dawo muhallinsu a unguwan Sabo bayan rikicin da ya faru a Ile-Ife (Hotuna)

https://www.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Mukadashin shugaban kasa Osinbanjo zai nada ministoci guda biyu a yau

Canjin ministoci: Hantar ministoci na kadawa a fadar gwamnati na Aso Rock gabanin zaman FEC
NAIJ.com
Mailfire view pixel