Zamu bar yan shi'a suyi aikin hajjin bana - Kasar Saudiyya

Zamu bar yan shi'a suyi aikin hajjin bana - Kasar Saudiyya

- Hukumar kasar Saudi Arabiya ta yardan wa kasar Iran da ta dawo gudanar da aikin haji a kasar daga Hajjin bana

- Kasar Saudiyya ta dakatar da kasar Iran daga aikin Haji tun daga bara saboda matsalolin tsaro

An sami nasaran shawo kan matsalar da kasashen biyu suka samu ne bayan wata ziyara da jami’an kasar Iran din suka kai kasar Saudiyya domin gyara dangantakar su da ta tabarbare tun shekarar bara.

KU KARANTA KUMA: Musulunci zai mamaye duniya nan da 2070 - Bincike

A wani labarin kuma, A yanzu Musulunci shi ne addini na biyu mafi yawan mabiya a duniya bayan addinin Kirista, amma hakan na iya sauyawa nan da wasu shekaru masu zuwa, a cewar cibiyar bincike ta Pew da ke Amurka.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP magoya bayan Ali Modu Sheriff sun shilla zuwa APC

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP magoya bayan Ali Modu Sheriff sun shilla zuwa APC

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP magoya bayan Ali Modu Sheriff sun shilla zuwa APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel