An yi jana’izar tsohon mataimakin gwamnan jihar Niger (Hotuna)

- An yi jana’izar tsohon mataimakin gwamnan jihar Niger, Alh. Jibril Wali a garin Lapai, karamar hukumar Lapai.

- Jana’izar ta samu halartar jami’an gwamnati da kuma sarakunan gargajiya.

Tsohon mataimakin gwamnan jihar Nijar, Alh. Jibril Wali, tuni dai aka binne shi a garinsa, Lapai. Marigayin wanda ya yi wa jihar hidima a matsayin mataimakin gwamna daga shekara 1991 zuwa 1993.

KU KARANTA KUMA: Saraki ya fara ganawa da manyan Arewa

Cikin wadanda suka halarci jana'izar sun hada da mataimakin gwamnan jihar Nijar Alh. Muhammed Ahmed Ketso, tsohon mataimakin gwamnan Jihar Nijar, Alh. Ahmed Ibeto, da mai martaba sarkin Agaie Alh. Yusuf Nuhu, kwamishinan al'adu da yawon shakatawa, Mista Jonathan T Vatsa, shugaban ma’aikatar jihar, Alh. Yabagi Alhaji Sule da kuma sauran manyan.

An yi jana’izar tsohon mataimakin gwamnan jihar Niger (Hotuna)

Jana’izar tsohon mataimakin gwamnan jihar Niger, Alh. Jibril Wali

Allah ya ji kansa da rahama. Amin.

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

Ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Bidiyon bayani a kan rikicin Ile Ife

Source: Hausa.naij.com

Related news
Wani Dan Majalisa na-a-mutun Buhari ya caccaki manufofin Shugaban kasa

Wani Dan Majalisa na-a-mutun Buhari ya caccaki manufofin Shugaban kasar
NAIJ.com
Mailfire view pixel