Yan Najeriya zasu ga anfanin manufofin Buhari a 'yan kwanakin nan - Fasto

Yan Najeriya zasu ga anfanin manufofin Buhari a 'yan kwanakin nan - Fasto

Wani babban fasto wanda kuma shine jagoran cocin 'Holy Michael C&S' a garin Ibadan dake kudancin Najeriya ya yi hasashen cewa yan Najeriya zasu fara ganin alfanun manufofin shugaba Buhari kwanannan.

Yan Najeriya zasu ga anfanin manufofin Buhari a 'yan kwanakin nan - Fasto

Yan Najeriya zasu ga anfanin manufofin Buhari a 'yan kwanakin nan - Fasto

Babban Faston mai suna Ayenbumose yayi wannan hasashen ne a lokacin da yake shugabantar taron ibadar mabiyan shi a cocin tasa a jiya lahadi.

KU KARANTA: Musulunci zai mamaye duniya - Bincike

Bayan sun kammala ibadar ne kuma sai ya kara jaddada hakan a wata fira da yayi da manema labarai na jaridar Tribute.

A cikin doguwar firar da yayi da jaridar, faston tace da zarar kasar ta fita daga kangin matsalar tattalin arzikin da take ciki, to tabbas mutane zasu fara shan lagwadar romon demokradiyya a dukkan fadin kasar.

Ku ci gaba da bin mu a Facebook: https://www.facebook.com/naijcomhausa da

Kuma Tuwita: http://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Magoya bayan Ali Modu Sheriff na ci gaba da ficewa zaga PDP

Magoya bayan Ali Modu Sheriff na ci gaba da ficewa zaga PDP

Wasu jiga-jigan jam'iyyar PDP magoya bayan Ali Modu Sheriff sun shilla zuwa APC
NAIJ.com
Mailfire view pixel