• 363

    USD/NGN

Yadda wani Likita ya kashe kansa yayin daya tsunduma cikin teku, ko ka san dalilinsa?

Yadda wani Likita ya kashe kansa yayin daya tsunduma cikin teku, ko ka san dalilinsa?

Wani likita a jihar Legas ya kashe kansa bayan ya tanjama cikin tekun jihar Legas dake kasan katafariyar gadar Legas ta uku.

Yadda wani Likita ya kashe kansa yayin daya tsunduma cikin teku, ko ka san dalilinsa?

Yadda wani Likita ya kashe kansa yayin daya tsunduma cikin teku, ko ka san dalilinsa?

Rahotanni sun bayyana cewar lamarin ya auku ne a ranar Lahadi, 19 ga watan Maris yayin da direban likitan ke tuka shi suna kan hanya, a lokacin da suka iso tekun, sai ya umarci direban daya dakata, wai zai duba wani abu a jikin motar.

KU KARANTA: Kwalejin horar da hafsan ýansanda dake Wudil zata fara ɗaukan ɗalibai

Direban na tsayawa, sai likitan ya bude kofarsa, da fitarsa sai ya tanjama cikin tekun. Sai dai wasu rahotannin na baya baya sun bayyana cewar yayin dayake cikin motar, ya amsa kira a wayarsa ta hannu, bayan kammala wayar ne sai ya yanke shawarar kashe kansa.

Yadda wani Likita ya kashe kansa yayin daya tsunduma cikin teku, ko ka san dalilinsa?

Motar likitan

A yanzu dai direban motar tare da motar kanta suna hannun hukuma, yayin da suka jami’an hukumar bada agajin gaggawa na jihar Legas suna bakin taekun suna kokarin nemo gawarsa

Sai duk kokarin da aka yin a jin ta bakin kaakakin yansandan jihar Legas Famous Cole yaci tura, saboda baya daga wayarsa.

ga bidiyon nan:

Ku biyo mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa

ko a http://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Canjin ministoci: Hantar ministoci na kadawa a fadar gwamnati na Aso Rock gabanin zaman FEC

Canjin ministoci: Hantar ministoci na kadawa a fadar gwamnati na Aso Rock gabanin zaman FEC

Canjin ministoci: Hantar ministoci na kadawa a fadar gwamnati na Aso Rock gabanin zaman FEC
NAIJ.com
Mailfire view pixel