• 385

    USD/NGN

Wani Bahaushe ya kushe Najeriya ya goyi bayan Biafra (BIDIYO)

Wani Bahaushe ya kushe Najeriya ya goyi bayan Biafra (BIDIYO)

A cikin bidiyon, za’aji cewa, mutumin da ya bayyana kansa a matsayin, Adamu Garba, yana fadin cewa akwai wahalar rayuwa sosai a Najeriya.

Garuba wanda ke sana’ar siyar da albasa ya ci gaba da yanna cewa shi ya yarda da Biyafara, yana kuma goyon bayan ta.

Kalli bidiyon a kasa:

Related news

Karba PVC don samun N2,000 Fayose ya gaya matasan Ekiti

Karba PVC don samun N2,000 Fayose ya gaya matasan Ekiti

Akan wani dalili ne gwamnan fayose na biyan matasa N2,000 a jihar Ekiti har watan Yuni?
NAIJ.com
Mailfire view pixel