• 365

    USD/NGN

Kaji abunda wasu Hausawa suka fadi game da gwamnatin shugaba Buhari

Kaji abunda wasu Hausawa suka fadi game da gwamnatin shugaba Buhari

Wasu yan Arewa sunyi sharhi a kan gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da rikon kwaryan da mataimakin sa Farfesa Yemi Osinbajo yayi a lokacin da ya tafi dogon hutu, inda suka ce babu wani bambanci tsakanin su, domin Osinbajo ba aikata wani abu don san ransa, sai da yardan shugaban kasa Buhari.

Related news

Ba Buhari bane ya yi magana a sakon sallah – Fani-Kayode

Ba Buhari bane ya yi magana a sakon sallah – Fani-Kayode

Ba Buhari bane ya yi magana a sakon sallah – Fani-Kayode
NAIJ.com
Mailfire view pixel