• 385

    USD/NGN

Daliban kabilar Igbo sun afka fadar shugaban kasa domin nuna goyon bayansu ga shugaba Buhari

- Mambobin kungiyar daliban kabilar Igbo sun gudanar da wata zanga-zangan nuna goyon bayan a gaban fadan shugaban kasa

- Sunyi zanga-zanga domin nuna cewa basu goyon bayan yakin neman Biyafara

Daliban kabilar Igbo sun afka fadar shugaban kasa domin nuna goyon bayansu ga shugaba Buhari

Daliban kabilar Igbo sun afka fadar shugaban kasa domin nuna goyon bayansu ga shugaba Buhari

Dubunnan daliban kabilar Igbo daga yankin kudu maso gabas karkashin kungiyar daliban ohaeze Ndigbo a yau Litinin, 20 ga watan Maris, sun afka titinan Abuja domin nuna goyon bayansu ga shugaba Muhammadu Buhari.

KU KARANTA: Cutan amai da zawo ya barke a arewa

Shugaba kungiyar, Comrade Osisioma Osikenyi Igwe yace yan kabilar Igbo sunyi wasu kura-kurai a baya, amma suna shirin gyarawa.

Daliban kabilar Igbo sun afka fadar shugaban kasa domin nuna goyon bayansu ga shugaba Buhari

Daliban kabilar Igbo sun afka fadar shugaban kasa domin nuna goyon bayansu ga shugaba Buhari

Yace dalibai da matasan Igbo sun yanke shawaran mara goyon bayansu ga gwamnatin canji.

Daliban kabilar Igbo sun afka fadar shugaban kasa domin nuna goyon bayansu ga shugaba Buhari

Daliban kabilar Igbo sun afka fadar shugaban kasa domin nuna goyon bayansu ga shugaba Buhari

Yace: “Mun yanke shawaran zama limaman canji, ta hanyar kira ga mutanenmu wajen ganin cigaban Najeriya ga kowani yanki, musamman yankin Igbo karkashin shugaba mai gaskiya kuma maras kabilanci, Muhammadu Buhari."

Daliban sun nemi gafaran shugaba Buhari, da kuma shugabamcin jam’iyyar APC akan cin mutuncin da akayi musu musamman barazanar kungiyar MASSOB da IPOB a zanga-zangan kamfe a garin Awka.

Ya bada tabbacin cewa irin wannan gurgun tunani da maganganu ba zai sake fitowa daga bakin mutanen yankin ba har abada.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Related news

Anyi ram da barayin akuya 3 a jihar Osun

An gurfanar da mutane 3 akan laifin satan akuyoyi 9 a Osun
NAIJ.com
Mailfire view pixel