Ga jadawalin jihohi tare da kudin gwamnatin tarayya zata ba su

Ga jadawalin jihohi tare da kudin gwamnatin tarayya zata ba su

Jaridar NAIJ.com ta kawo muku jrin jihohi tare da rabon da zasu samu na kudin da shugaba Buhari ya bada umurni a rabawa jihohi 36 na Paris Club

Jadawalin jihohi tare da kudin gwamnatin tarayya zata ba su na Paris Club

Jadawalin jihohi tare da kudin gwamnatin tarayya zata ba su na Paris Club

1. Abiya - $151, 410, 816.39

2. Adamawa - $161, 968, 221.27

3. Akwa Ibom - $344, 122,584.90

4. Anambra - $162, 163, 091.98)

5. Bauchi - $182, 192, 756.59

6. Bayelsa - $329, 744, 322.49

7. Benuwe - $81, 580, 708.60

8. Borno - $194, 461, 850.74

9. Kross Riba - $160, 936, 263.51

10. Delta - $365, 655, 143.86

11. Ebonyi - $119, 419,427.28

12. Edo - $161, 354, 346, .83

13. Ikiti - $126, 432, 758.86

14. Enugu - $142, 034, 156.54

15. Gwambe - $118,486,826.45

16. Imo - $185, 451, 792. 92

KU KARANTA: Majalisar dattawa ta fara binciken Dino Melaye

17. Jigawa - $188, 282, 561.77

18. Kaduna - $204, 549, 118.60

19. Kano - $287, 952, 190.23

20. Katsina - $217, 274, 991.01

21. Kebbi - $158,344,357.37

22. Kogi - $159, 674,903.18

23. Kwara - $135, 646, 207

24. Legas - $223, 773, 195.58

25. Nasarawa - $120, 557, 593.92

26. Neja - $191, 014, 388.20

27. Ogun - $152, 036, 415.75

28. Ondo - $185, 527, 107.67

29. Osun - $167, 261, 095.11

30. Oyo - $209, 314, 168. 61

31. Flato- $149, 512, 027.96

32. Ribas - $462, 593, 183.07

33. Sokoto - $170, 625, 921.77

34. Taraba - $148, 662,635.52

35. Yobe - $143, 393,460. 04

36. Zamfara - $144, 169, 154. 81

37. Abuja- $18, 142, 185

Zaku tuna cewa gwamnatin tarayya ta karbi rancen kudi daga hannun Paris Club kuma shugaba Buhari ya bada umurni a rabawa jihohi rabonsu.

https://web.facebook.com/naijcomhausa/#

https://twitter.com/naijcomhausa

Source: Hausa.naij.com

Related news
Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau

Na shirya kare kaina a gaban kotu - Sanata Hamma Isa Misau
NAIJ.com
Mailfire view pixel